Bangaren siyasa:a yau al'ummomi da gwamnatoci masu rayin juyi da ci gaba da suka dandana haka sunada babbar niya da fata ta gari mai yawa kuma hakan zai kawar da duk wani karfi da mulkin danniya da babakere kuma duk wata barazana ta soji da wuce gonad a iri ba za sub a su tsoro ba.