Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Masu bukatar hadin kai musulmi sun shafi bangarori daban daban na al'umma kuma wadanda mulki ke hannunsu da jan ragamarsa ma'ana wadanda daula ke hannunsu ba musulmi ban e kuma wannan it ace matsalar duniyar Musulunci. Ayatullahi Muhammad Asif Muhsini shugaban komitin malaman yan shi'a a Afganistan a wata tattaunawa da Ikna ne ya bayyana hakan.
549196