IQNA

Musulmi Na Bukatar Sanin Mazhabobin Da Ke Cikin Musulunci

16:15 - March 09, 2010
Lambar Labari: 1896176
Bangaren kasa da kasa; Musulmi na bukatar sani mazhabobi daban-daban da ke cikin addinin musulunci domin warware da dama cikin muhimman batutuwa da ak yi sabani a kansu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa musulmi na bukatar sani mazhabobi daban-daban da ke cikin addinin musulunci domin warware da dama cikin muhimman batutuwa da ak yi sabani a kansu. Daya daga cikin manayan malaman jami'ar musulunci ta birnin Diha na kasar Qatar ne ya bayyana hakan, bayanin ya ci gaba da cewa Musulmi na bukatar sani mazhabobi daban-daban da ke cikin addinin musulunci domin warware da dama cikin muhimman batutuwa da ak yi sabani a kansu. 548695
















captcha