Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da taron kara wa juna sani na kasa da kasa a kasar Indonesia, wanda zai samu halartar masana daga sassa na kasashen musulmi kan koyarwar addinin musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da taron kara wa juna sani na kasa da kasa a kasar Indonesia, wanda zai samu halartar masana daga sassa na kasashen musulmi kan koyarwar addinin musulunci. Wannan dai shi ne karo na uku da za a gudanar da irin wannan taro. 548960