Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ministocin harkokin ilmi na kasashen larabawa za su gudanar da zamansu a karo na bakwai a birnin Maskat na kasar Oman da nufin tattauna batutuwan ilmi a kasashensu. Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin ministocin kasashen larabawan ne dai ake zaton cewa za su halarci taron. In harkokin ilmi na kasashen larabawa za su gudanar da zamansu a karo na bakwai a birnin Maskat na kasar Oman da nufin tattauna batutuwan ilmi a kasashensu. 549063