Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga jaridar yaum ta kasar Bahrain cewa, Za a gudanar da taro da zai dubi kan harkokin kudi a mahangar musulunci wanda za a gudanar a birnin Manama na kasar Bahrain a cikin farkon makon nan. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da taro da zai dubi kan harkokin kudi a mahangar musulunci wanda za a gudanar a birnin Manama na kasar Bahrain a cikin farkon makon nan. 550229