IQNA

Kasashen Musulmi Arba'in Ne Za Su Halarci Gasar Kur'ani A Kuwait

12:52 - March 10, 2010
Lambar Labari: 1896563
Bangaren kasa da kasa; Kasashen musulmi kimanin arba'in ne za su halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wadda cibiyar kula da harkokin karatun karatun kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga jaridar kasar Kuwait ta Al'usbu an bayyana cewa, kasashen musulmi kimanin arba'in ne za su halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wadda cibiyar kula da harkokin karatun karatun kur'ani ta kasar ta shirya. Bayanin ya ci gaba da cewa kasashen musulmi kimanin arba'in ne za su halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wadda cibiyar kula da harkokin karatun karatun kur'ani ta kasar ta shirya. 550359






captcha