IQNA

Taron Bahasi Kan Hanyoyin Yaki Da Kyamar Musulunci

12:52 - March 10, 2010
Lambar Labari: 1896566
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da gudanar da zaman taron da ke yin bahasi kan tsananin kyamar da ake nuna wa addinin muslunci da musulmi a wasu kasashen yammacin turai a kasar Morocco.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ana ci gaba da gudanar da zaman taron da ke yin bahasi kan tsananin kyamar da ake nuna wa addinin muslunci da musulmi a wasu kasashen yammacin turai a kasar Morocco. Bayanin ya ci gaba da cewa, yanzu dubban masana ne suke halartar zaman taron, ana ci gaba da gudanar da zaman taron da ke yin bahasi kan tsananin kyamar da ake nuna wa addinin muslunci da musulmi a wasu kasashen yammacin turai a kasar Morocco. 550388


captcha