Kamfanin dillancuin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da taron baje kolin rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Doha nakasar Qatar da zai samu halartar marubu musamman ma daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da taron baje kolin rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Doha nakasar da zai samu halartar marubu musamman ma daga kasashen musulmi. 550419