Bangaren siyasa da zamantakewa:An zabi mai kula da labaran komitin kara kusanci tsakanin mazhabobin Musulunci a Jodan.
Daga Jodan Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna kuma wannan wani mataki ne na inganta ayyukan wannan aiki na hada kai a tsakanin musulmi da mazhabobin musulmi na duniya a ko ina suke a duniya . Har ila ya da kawo karshen sabani da banbance-banbance da ke tsakaninsu ta dukan bangarori.
550594