Bangaren al'adu da fasaha: taro a kasar Kanada kan kayatarwa da fasaha a musulunce.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar kula da al'adu ta watsa rahoton cewa; taro a kasar Kanada kan kayatarwa da fasaha a musulunce. Kuma a wani zama ne na musamman day a hada hadin guiwar kungiyoyin yan jami'a kan al'adu a Iran a jami'ar Karlton da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Kanada ya bada wannan labari har ila yau Sa'id Abadi a wannan za ya yi bayani kan falsafar fasaha da kayatarwa a duniyar musulmi.
550995