IQNA

Sabuwar Mujjalar Iran Alsakafi A Kasar Labanon Ta fito

Bangaren al'adu da fasaha; karo na shidda na mujallar Iran Sakafi a ke fitowa a kasar Labanon ta fito.
Daga reshenta daga hukumar da ke kula da yada al'adun Iran da dangantaka ta Musulunci ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; karo na shidda na mujallar Iran Sakafi a ke fitowa a kasar Labanon ta fito.A cikin wannan bugo an yi bayani kan yankuna da lardunan Iran da kuma garuruwa kamar Tabriz da tarinsa na bangarori daban daban kamar siyasa,zamantakewa domin kara sani ga larabawa.



550985