Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ministan harkokin wajen kasar Holland Maksim Warhagen ya yi kakkausar suka kan dan majalisar kasar mai tsananin gaba da addinin musulunci Gerrt Widers. Bayanin ya ci gaba da cewa ministan harkokin wajen kasar Holland Maksim Warhagen ya yi kakkausar suka kan dan majalisar kasar mai tsananin gaba da addinin musulunci Gerrt Widers.551693