Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Babbar cibiyar kula da shirya fina-finai ta kasar Qatar ta fara shirya wani fin na tarihin rayuwar manzon Allah (SAW) wanda za a fitar jim kadan bayan kammala shirya shi. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar kula da shirya fina-finai ta kasar Qatar ta fara shirya wani fin na tarihin rayuwar manzon Allah (SAW) wanda za a fitar jim kadan bayan kammala shirya shi.551690