Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga rsehnta da ke Jodan ta nakalto daga jaridar Aldastur da ke fito a wannan kasa cewa; taron baje kolin goyan bayan Kudus a mtsayin kan iyakar da ta hada Jodan Da Palasdinu kuma an sama halartar dubban yan kasar Jodan da ke kusa da kan iyakokin Jodan da Palasdinu. Kuma a ranar ashirin da daya ga wannan wata na Isfand ne aka gudanar da wannan taro inda aka samu halartar dubban al'ummomin kasashen biyu a kimanin kilometa saba'in da yammacin Oman.
552105