Bangaren kasa da kasa;a yau ne a karo na uku aka bude kasuwar baje kolin littafan najaf karkashin kulawa da dawainiyar Hubbaran Haradarat Ali (AS),
Bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Barasa cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhutriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa' a yau ne a karo na uku aka bude kasuwar baje kolin littafan najaf karkashin kulawa da dawainiyar Hubbaran Haradarat Ali (AS), Hashim Albajaji shugaban bangaren kula da nazari na lardin Hubbarin Hadarat Ali (AS) dangane da wannan labari ya bayyana cewa;a wannan kasuwar baje mu'assisoshin da ke wallawa da watsawa daga kasashe daban-daban na duniya kamad Labanon,Iran ,Masar da Britaniya suka halarcci gurin.
552156