IQNA

An Bude Dakin Littafi Na Cibiyar Koyar Da Musulunci A Washigton

Bangaren sadarwa; dakin ajiyar littafe da nazari na Musulunci a Washigton ta fara aiki da bude kofarta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Ikna ta watsa rahoton cewa; dakin ajiyar littafe da nazari na Musulunci a Washigton ta fara aiki da bude kofarta. Akwai littafai da suka shafi sunna da marubuta iri daban daban suka rubuta kamar Mahdi Samawi da kuma wadanda aka tarjama irin masu tarjama Hamid Rida Ajir da Huseini Sabari da kuma sauran littafan na hadisi,akida akhalaki da kuma littafai na tafsirin kur'ani mai girma da manyan masu tafsiri fitattu suka wallafa.



552061