IQNA

0:21 - March 15, 2010
Lambar Labari: 1898144

Rawar Da Turkiya Ta Taka Wajen Yada Addinin Musulunci

Bangaren kasa da kasa; za a gudanar da wani zaman taro a birnin Alkahira na kasar Masar da zai bahasi kan irin rawar da kasar Turkiya ta taka wajen yada addinin musulunci a duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga jaridar yaum sabi ta kasar Masar an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro a birnin Alkahira na kasar Masar da zai bahasi kan irin rawar da kasar Turkiya ta taka wajen yada addinin musulunci a duniya. Rahoton ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani zaman taro a birnin Alkahira na kasar Masar da zai bahasi kan irin rawar da kasar Turkiya ta taka wajen yada addinin musulunci a duniya. 551852



captcha