Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, yahudawan sahyuniya na ci gaba da tozarta wurare masu tsarki na mabiya addinin muslunci da kuma na mabiya addinin kirista a birnin Qods mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa yahudawan sahyuniya na ci gaba da tozarta wurare masu tsarki na mabiya addinin muslunci da kuma na mabiya addinin kirista a birnin Qods mai alfarma. 551862