IQNA

Taro Harkokin Tattalin Arziki A Mahangar Musulunci A Kuwait

0:20 - March 15, 2010
Lambar Labari: 1898147
Bangaren kasa da kasa; Taron kasa da kasa kan harkokin tattalin arziki da kum harkokin kudi da banki a mahangar addinin Musulunci da za a gudanar a kasar Kuwait.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin internet na kasar Kuwait an habarta cewa, taron kasa da kasa kan harkokin tattalin arziki da kum harkokin kudi da banki a mahangar addinin Musulunci da za a gudanar a kasar Kuwait. Bayanin ya ci gaba da cewa taron kasa da kasa kan harkokin tattalin arziki da kum harkokin kudi da banki a mahangar addinin Musulunci da za a gudanar a kasar Kuwait.551917
captcha