Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a yau an fara gudanar da taron raya sunnar ma'aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a kasar Algeria da ke samun halartar wakilai daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa A yau an fara gudanar da taron raya sunnar ma'aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a kasar Algeria da ke samun halartar wakilai daga kasashen musulmi. 51949