Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga shafin Internet na hukumar da ke kula da wannan taro ta watsa rahoton cewa; a tsakanin babbar salla da idi Gadir ne za a gudanar da wannan taro na kasa da kasa inda za a baje kolin kayan tarihi da suka shafi addini da bayanai kan addini da taron da bayanai kan duniyar musulmi.
552847