Bangaren manema labarai; Akbar Poste Ciyan : a daidai lokacin da za a gudanar da taron kasa da kasa kan marubuta na duniyar musulmi a watan Ordebehesh na shekara ta 89 a nan Tehran za a gudanar da taron kwararru na hauzar mawallafa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga birnin Qum net a watsa rahoton cewa; tarurruka na kan masana tarjumar Kur'ani da wallafa littafai a duniya musulmi kare hakkin mawallafa da masu tarjuma a duniyar musulmi da tsarin rarrabawa da tattalin arzikin masu wallafawa za a gudanar a daidai lokacin guda da taron mawallafa na duniya na duniyar musulmi kamar yadda sakataren kungiyar ya bayyana hakan.
552691