IQNA

Akademiyar Ilimi Ta Afganistan Ta Kulla Yarjejeniya Da Jami'ar Mustapha (SWA) Al'alami

Bangaren ilimi da nazari;mukaddashin jami'ar Akademiyar ilimi a Afganistan ne ya sa hannu kan wannan yarjeniya a madadin makarantar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke kasar Afganistan ta bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta muryar Afganistan ta watsa rahoto kan cewa; Mir Muhammad Sharif Pak Rayi mukaddashin jami'ar Akademiyar ilimi a Afganistan ne ya sa hannu kan wannan yarjeniya a madadin makarantar.Kuma karkashin gayyatar da abukkan hulda da juna suka yi masa ne ya iso nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin sanya hannu kan wannan yarjejeniyar tsakaninsa da jami'ar al'mustapha al'alami.

552643