IQNA

Karfafa Son Ahlul Bait(AS) Zai Kara Hada Kan Al'ummar Musulmi

11:45 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1898936
Bangaren kasa da kasa; Karfafa son ahlul bait tsakanin al'ummar musulmi zai kara karfafa samun hadin kai tsakanin al'ummar ta duniya,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, arfafa son ahlul bait tsakanin al'ummar musulmi zai kara karfafa samun hadin kai tsakanin al'ummar ta duniya, kamar yadda babban malami kuma mai bayar da fatawa da a kasar Australia sheikh tajiddin ya fada a taron hadin kan. Bayanin ya ci gaba da cewa karfafa son ahlul bait tsakanin al'ummar musulmi zai kara karfafa samun hadin kai tsakanin al'ummar ta duniya, kamar yadda babban malami kuma mai bayar da fatawa da a kasar Australia sheikh tajiddin ya fada a taron hadin kan. 553047



captcha