IQNA

Taron Kan Tafsirin Suratul Kahf A Birnin London Na Birtaniya

11:48 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1898940
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin London na kasar Birtaniya domin bahasi kan tafsirin suratul kahf,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Za a gudanar da wani zaman taro a birnin London na kasar Birtaniya domin bahasi kan tafsirin suratul kahf, taron wanda zai samu halartar masana musulmi daga sassa daban-daban na kasar da ma wasu daga cikin kasashen da na larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin London na kasar Birtaniya domin bahasi kan tafsirin suratul kahf, taron wanda zai samu halartar masana musulmi daga sassa daban-daban na kasar da ma wasu daga cikin kasashen da na larabawa. 553051








captcha