IQNA

Malaman addini Sun Mayar da Martani Kan Wani Marubucin Masar

11:46 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1898947
Bangaren kasa da kasa; Malaman addinin msulunci na kasar sun mayar da martani kan wani marubucin kasar, wanda ya bayyana cewa masu ziyzrar a dakin ubangiji su tafi Sina,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Malaman addinin msulunci na kasar sun mayar da martani kan wani marubucin kasar, wanda ya bayyana cewa masu ziyzrar a dakin ubangiji su tafi Sina, domin su gudanar da ayyukan haji ko kuma ayyukan ibadar umara. Bayanin ya ce Malaman addinin msulunci na kasar sun mayar da martani kan wani marubucin kasar, wanda ya bayyana cewa masu ziyzrar a dakin ubangiji su tafi Sina, domin su gudanar da ayyukan haji ko kuma ayyukan ibadar umara. 553192


captcha