IQNA

Taro Kan Dangantaka Tsakanin Harsunan Larabci Da Farisanci

11:46 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1898949
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan irin dangantaka da ke akwai tsakanin harsunan larabci da kuma farisanci a cikin rubutu,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan irin dangantaka da ke akwai tsakanin harsunan larabci da kuma farisanci a cikin rubutu, wanda zai samu halartar masana na adabin dukkanin yarukan biyu. Bayanin ya kara da cewa za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan irin dangantaka da ke akwai tsakanin harsunan larabci da kuma farisanci a cikin rubutu, wanda zai samu halartar masana na adabin dukkanin yarukan biyu. 553268


captcha