Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin yanar gizo na arab online cewa, an kammala gasar karatu da hardar kur'ani mai sarki da aka gudanar a birnin Sabha na kasar Libya, wadda ta samu halartar mahardata da makaranta daga sassa na kasar. Bayanin ya kara da cewa an kammala gasar karatu da hardar kur'ani mai sarki da aka gudanar a birnin Sabha na kasar Libya, wadda ta samu halartar mahardata da makaranta daga sassa na kasar. 553401