IQNA

Farfado Da Al'adu Da Salon Rubutu Na Addinin Musulunci

20:32 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1899140
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro da ke yi dubi kan muhimmancin farfado dad a al'adu da salon rubutu irin na addinin Musulunci a kasar India.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani day a nakalto daga shafin yanar gizo na cibiyar musulmin kasar India an bayyana cewa, an fara gudanar da wani zaman taro da ke yi dubi kan muhimmancin farfado dad a al'adu da salon rubutu irin na addinin Musulunci a kasar India. Bayanin ya kara da cewa, fara gudanar da wani zaman taro da ke yi dubi kan muhimmancin farfado dad a al'adu da salon rubutu irin na addinin Musulunci a kasar India. 553215




captcha