IQNA

Samun Hadin Kan Musulmi Na Bukatar Tsarkake Zukata

Bangaren fikira da ilimi; Samun hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na bukatar namijin kokari wajen tsarkake zukata da kadaita Allah wajen bauta,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, smun hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na bukatar namijin kokari wajen tsarkake zukata da kadaita Allah wajen bauta, kamar dai yadda daya daga cikin malaman addinin Musulunci kuma shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin Musulunci Ayatollah Taskhiri ya bayyana. Bayanin ya kara da cewa smun hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na bukatar namijin kokari wajen tsarkake zukata da kadaita Allah wajen bauta, kamar dai yadda daya daga cikin malaman addinin Musulunci kuma shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin Musulunci Ayatollah Taskhiri ya bayyana. 553327