Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar sharq ta kasar Qatar ta habarta cewa, an bude wata babbar kasuwar baje kolin liffan musulunci a kasar Qatar da ke samun halartar wakilan kamfanoni daga kasshen musulmi da na larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa an bude wata babbar kasuwar baje kolin liffan musulunci a kasar Qatar da ke samun halartar wakilan kamfanoni daga kasshen musulmi da na larabawa. 553708