Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kungiyar Hamas ta kirayi dukkanin mazauna zirin gaza da su gudanar da zanga-zangar nuna fushi da rashin amincewa da tozarta wurare masu tsarki a birnin Qods. Rahoton ya ci gaba da cewa ungiyar Hamas ta kirayi dukkanin mazauna zirin gaza da su gudanar da zanga-zangar nuna fushi da rashin amincewa da tozarta wurare masu tsarki a birnin Qods, da yahudawan sahyuniya ke yi. 553661