IQNA

Martanin Iran Dangane Da Gina Matsugunnan Yahudawa A Qods

13:10 - March 28, 2010
Lambar Labari: 1900289
Bangaren kasa da kasa; Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mayar da kakkausar mnartani dangane da matakin Isra'ila ta dauka na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mayar da kakkausar mnartani dangane da matakin Isra'ila ta dauka na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa 'yan kaka gida a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin birnin Qods. Bayanin ya ci gaba da cewa Haramtacciyar kasar isra'ila ta dauki matakan tsokanar al'ummar musulmi ta hanyar tozarta wurare masu tsarki, ba'ada bayan haka kuma batun ci gaba da mamaye yankunan palastiunawa dake gabcin birnin Qods mai alfarma.555008

captcha