Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, cibiyoyin addinin muslunci na kasar philipines na yin matukar kokari wajen yada ilmomi da koyarwar addinin musulunci a kasar, musamman ma ga sauran al'ummomin da ba musulmi ne a kasar ba. Bayanin ya ci gaba da cewa cibiyoyin addinin muslunci na kasar philipines na yin matukar kokari wajen yada ilmomi da koyarwar addinin musulunci a kasar, musamman ma ga sauran al'ummomin da ba musulmi ne a kasar ba.552860