IQNA

Nuna Soyayya Ga Musulmi Da Taimakon Dan Akidar Musulunci Ce

13:11 - March 28, 2010
Lambar Labari: 1900293
Bangaren kasa da kasa; Addinin mulunci ya koyar da mabiyansa taimakon musulmi da wanda ba musulmi ba a cikin harkoki da suka shafi 'yan adamtaka,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Addinin mulunci ya koyar da mabiyansa taimakon musulmi da wanda ba musulmi ba a cikin harkoki da suka shafi 'yan adamtaka, har ma da sauran harkoki da suka danganci rayuwa ta zamantakewa. Bayanin ya kara da cewa addinin mulunci ya koyar da mabiyansa taimakon musulmi da wanda ba musulmi ba a cikin harkoki da suka shafi 'yan adamtaka, har ma da sauran harkoki da suka danganci rayuwa ta zamantakewa.Daya daga cikin manyan malamai a jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya bayyana hakan a lokacin da yake gabatar da jawabi kan ranar tunawa da zagayowar sallar Iraniyawa.553558
captcha