IQNA

Taron Kasa Da Kasa Na Kur'ani A Indiya

15:32 - March 28, 2010
Lambar Labari: 1900331
Bangaren kasa da kasa: Taron kasa da kasa kan kur'ani a birnin Tariyo Andur babban birnin Lardin Karala na kasar Inditya daga ranar tara ga watan Ordevehesh zuwa sha daya ga shi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta twocircles da ke kula da harkokin ilimi da nazari da al'adu na musulmi ta watsa rahoton cewa; Taron kasa da kasa kan kur'ani a birnin Tariyo Andur babban birnin Lardin Karala na kasar Inditya daga ranar tara ga watan Ordevehesh zuwa sha daya ga shi. Daga kasashe daban daban ne na musulmi da larabawa mahalarta taron suka halartar kuma wannan taro nada zumma da burin gudanar da wannan taro ne domin sanin matsayin kur'ani a cibiyoyin ilimi da nazarori na addini da kuma bangarorin ilimi ya kumsa.

555063
captcha