Bangaren kasa da kasa;ganin yadda tunanin jira ya mamaye mazhabar shi'a da kuma yake da matsayi na musamman da kuma addinai suka hadu a kai ana iya daukan wannan batu a mtsayin hanyar tattaunawa da fahimtar juna a tsakanin al'ummomi da kabilu.
Abas Baktiyari mai kula da ofishin yada al'adun kasar Iran a kasar Zambiya a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna dangane da wannan lamari mai cewa ; ganin yadda tunanin jira ya mamaye mazhabar shi'a da kuma yake da matsayi na musamman da kuma addinai suka hadu a kai ana iya daukan wannan batu a mtsayin hanyar tattaunawa da fahimtar juna a tsakanin al'ummomi da kabilu. Da Jaddada matsayin wannan ra'ayi da akida ta jiya mai karfi da ta samu karbuwa a tsakanin addinai kuma za ta iya taimakawa wajen samar da kusanci a tsakanin addinai da al'ummomi a ta bangarori da fuskoki daban daban na suka shafi ilimi,akida da zamantakewar jama'a.
555084