IQNA

ISESCO Za Ta Halarci Zaman Taron Kungiyar OIC

22:00 - March 29, 2010
Lambar Labari: 1900636
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar raya harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta sanar cewa za ta halarci taron koli na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa kungiyar raya harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta sanar cewa za ta halarci taron koli na kasashen musulmi wanda kungiyar hadin kan kasashensu za ta shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa kungiyar raya harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta sanar cewa za ta halarci taron koli na kasashen musulmi wanda kungiyar hadin kan kasashensu za ta shirya gudanarwa.555344

captcha