IQNA

Taron Kasa Da Kasa Na Raya Harkokin Ilmin Musulunci

22:00 - March 29, 2010
Lambar Labari: 1900638
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da taron kasa da kasa kan raya tare da farfado da harkokin ilimin addinin musulunci a birnin Ribat na kasar Morocco.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Za a fara gudanar da taron kasa da kasa kan raya tare da farfado da harkokin ilimin addinin musulunci a birnin Ribat na kasar Morocco wanda zai samu halartar wakilai daga kasashen musulmi na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da taron kasa da kasa kan raya tare da farfado da harkokin ilimin addinin musulunci a birnin Ribat na kasar Morocco wanda zai samu halartar wakilai daga kasashen musulmi na duniya. 555330


captcha