IQNA

21:59 - March 29, 2010
Lambar Labari: 1900642

Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani Mai Tsarki A Canada

Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da gasar katu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Canada, da babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin Vancor ta shirya gudanarwa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da gasar katu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Canada, da babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin Vancor ta shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa gudanar da gasar katu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Canada, da babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin Vancor ta shirya gudanarwa. za a fara gudanar da gasar katu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Canada, da babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin Vancor ta shirya gudanarwa.555371
captcha