IQNA

Taron Kimiyyar Musulunci Na Kasa Da Kasa A Malazia

21:59 - March 29, 2010
Lambar Labari: 1900644
Bangaren kasa da kasa; Nan ba da jimawa ba za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa, da zai yi dubi kan muhimman lamurra da suka shafi kimiyya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Nan ba da jimawa ba za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa, da zai yi dubi kan muhimman lamurra da suka shafi kimiyya da kuma rawar da musululunci yake takawa awannan bare. Bayanin ya ci gaba da cewa Nan ba da jimawa ba za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa, da zai yi dubi kan muhimman lamurra da suka shafi kimiyya da kuma rawar da musululunci yake takawa awannan bare. 555386


captcha