Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Saudiya ta Almadina ta watsa rahoton cewa; a Iskatland an bude cibiyar bincike ta Musulunci inda aka samu halartar jami'an Saudiya a jami'ar Adinburg. Mu'assisar bayar da taimako ta Walid bin Talal na Saudiya ne ta dauki nauyin gudanar da wannan aiki a ranar lahadin da ta gabata takwas ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
555528