IQNA

Darul Shari'a Bankin Musulunci Ta Dubai Ta Zama Ta Daya

Bangaren kasa da kasa; kamfani kudi da hakkoki na Darul Shari'a da ke karkashin bankin Musulunci a Dubai ya zama mafi inganci kan harkokin kudi da hakkoki da suka yi daidai da hukumce-hukumce da shari'a ta Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Arkam ta watsa rahoton cewa; ; kamfani kudi da hakkoki na Darul Shari'a da ke karkashin bankin Musulunci a Dubai ya zama mafi inganci kan harkokin kudi da hakkoki da suka yi daidai da hukumce-hukumce da shari'a ta Musulunci.
Da dama daga cikin masana da kwararrun na ganin samar da tsarin banki irin na Musulunci shi ne a'ala da kuma zai magance matsalolin da ake fuskanta a yau ta fuskar tattalin arziki a duniya.

555556