IQNA

An Fara Rijistar Masu Gasar karatun Kur'ani A Amurka

22:10 - March 30, 2010
Lambar Labari: 1900932
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da rijistar sunayen musulmi da suke son shiga gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Amurka,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an fara gudanar da rijistar sunayen musulmi da suke son shiga gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Amurka, wanda za a fara gudanarwa nan ba da jimawa ba. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da rijistar sunayen musulmi da suke son shiga gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Amurka, wanda za a fara gudanarwa nan ba da jimawa ba.555563




captcha