Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, bababr cibiyar kula da kade-kade da suke da dangantaka da addinai da ke birnin Paris ta shirya gudanar da wani zama a karo na uku, domin saurare da kuma yin bahasi kan yayayin kida da ke dangantaka da addinai na al'ummomi. Bayanin ya ci gaba da cewa cibiyar kula da kade-kade da suke da dangantaka da addinai da ke birnin Paris ta shirya gudanar da wani zama a karo na uku, domin saurare da kuma yin bahasi kan yayayin kida da ke dangantaka da addinai na al'ummomi.555581