IQNA

Kammala Taron Shugabannin Kasashen Larabawa

22:10 - March 30, 2010
Lambar Labari: 1900934
Bangaren kasa da kasa; A cikin bayanin bayan taro da shugabannin kasashen larabawa suka fitar a zamansu na birnin Sert na kasar Libya za su gudanar da zaman taro kan Qods.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a cikin bayanin bayan taro da shugabannin kasashen larabawa suka fitar a zamansu na birnin Sert na kasar Libya za su gudanar da zaman taro kan Qods a wannan shekara, wanda za a bai wa taken taro kan goyon bayan. Bayanin ya kara da cewa cikin bayanin bayan taro da shugabannin kasashen larabawa suka fitar a zamansu na birnin Sert na kasar Libya za su gudanar da zaman taro kan Qods a wannan shekara, wanda za a bai wa taken taro kan goyon bayan Qods. Wananndai shi ne karo na 22 da suke gudanar da taron nasu.555609

captcha