IQNA

Taron Shugabannin Kungiyoyin Musulmi A Kasar Amurka

22:09 - March 30, 2010
Lambar Labari: 1900935
Bangaren kasa da kasa; Shugabannin kungiyoyin musulmi na kasar Amurka za su gudanar da wani babban taronsu domin yin dubi kan muhimman lamurra da suka danganci musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Shugabannin kungiyoyin musulmi na kasar Amurka za su gudanar da wani babban taronsu domin yin dubi kan muhimman lamurra da suka danganci musulmin kasar baki daya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin tarukan da suke gudanarwa a kowace, da nufin yin bahasi kan yadda musulmin kasar ke gudanar da harkokinsu na addini da kuma 'yancin da suke da shi daga gwamnati.555618



captcha