Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an bude wata babbar cibiyar kula da harkokin karatun kur'ani mai tsarki da za ta kula da ilmin mata da kuma koyar da su karatu kur'ani mai tsarki a Palastinu. Bayanin ya ci gaba da cewa bude wata babbar cibiyar kula da harkokin karatun kur'ani mai tsarki da za ta kula da ilmin mata da kuma koyar da su karatu kur'ani mai tsarki a Palstinu, zai taiamaka matuka wajen kara karfafa gwiwarsu a banagren koyon karatun kur'ani mai tsarki.555644