Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Ana ci gaba da gudanar da taron kasa da kasa kan mahangar addinin musulunci dangane da ilmomi da suka fi bada rinjaye kan hankali a zamanin yanzu da kuma zaman da a kasar Algeria. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da zaman taron net un kwanaki biyu da suka gabata, ana kuma ci gaba da gudanar da taron kasa da kasa kan mahangar addinin musulunci dangane da ilmomi da suka fi bada rinjaye kan hankali a zamanin yanzu da kuma zaman da a kasar Algeria.555832